Ƴan Uwan Marigayiya Daso Sun Roƙi Jama'a Don Allah Duk Wanda Yake Da Bidiyon Ta Wanda Bai Kamata Ba Ya Taimaka Ya Sauke Shi Domin Rufa Mata Asiri Hakan Ya biyo Bayan Nasarar Goge Shafukan Marigayiyar Na Tik-Tok Da Instagram Da Aka Yi Shin kuna goyon bayan matakin da ƴan uwan Daso suka ɗauka na goge shafukan ta na Tik-Tok Da Instagram?