Watarana Umar Musa Yar’adua Yana Cikin Tsananin Rashin lafiyar Ajali, Yan Adawa Irin Su Buhari Da Nasir El-Rufai Sukayi Zanga-zanga Dole Sai Ya Sauka Daga Kujerar Mulki Domin Su Aza Mutum lafiyayye. A Jawabin Marigayi Umar Musa Yar’adua Na Karshe Ida Yace Idan Kukayi hakuri Duniyar Ma Zan barmuku, sannan kusani Cewa Bazaku Danwama Akan Kujerar Ba, Kusani Zalunci Baya Daurewa..... Allah Ya gafartawa Umar Musa Da Rahama ππππ Allahu Akhbar Bawan Allah Allah ya gafartama