A yaune gawurtaccen jarumin india wato salman khan yacika shekaru 57 a duniya.....

 

Ba komai ke tadawa mutane hankaliba face ganin cewa yadda jarumin yakiyin aure ba tareda wani dalili me karfi ba 😥


Shekarunshi kullum tafiya suke amma ko budurwa baya da ita sedai kawe 


Ganin cewa shi yanada Addini 2 shiyasa muaulman kasar india suke ganin cewa gwara jarumin pk Aamir khan dashi domin shi Aamirkhan bayabin addini 2 addini 1 kawai yakeyi


Shine musulunci   🙏

Comments

Popular posts from this blog