Ahmad Abubakar mahmud gumi yayi kira da cewa idan za'ai zaben 2023 kada zaba wanda zaiyi fada da yan bindinga. BAYANI👇

 Yayin da watanni 2 ya rage a gudanar da zaÉ“ukan

shekarar 2023, fitaccen malamin addinin musulunci,

Sheikh Ahmad Gumi ya shaidawa jama’arsa cewa su

zaÉ“i wadanda ba za su yaÆ™i ‘yan bindiga ba idan aka

zaɓe su.

A cikin hudubar da ya yi, malamin addinin musuluncin ya

buÆ™aci ‘yan Najeriya da su zaÉ“i shugabannin da za su

tattauna da ‘yan bindiga idan aka zaÉ“e su.

Gumi ya bayyana ‘yan bindiga a matsayin “mutanen

mu,” ya ce shugabannin Najeriya na gaba su tattauna

tare da baiwa ‘yan bindiga abin da suke so domin

zaman lafiya y


a yi mulki.

Comments

Popular posts from this blog