Tapswap code 14 July....

Allahu Akbar Allah Sarkin halitta wata Mata da
Babu fuska Baki daya ajikinta Allah Mai iko.
VIDEO LABARAI
By Arewanahiya On Dec 30, 2022
Assalamu alaikum warahamatullahi ta,ala wabara
kahutu bayan gaisuwa gurin dukkan Al,ummar
duniya Baki daya muna Kara Jan hankalinku gurin
Kara tabbatar da Allah Daya bashi da abokin
tarayya baida uwa Mata ko Kuma da.
Wan Nan wata iznace Daya kamata muyi amfani
da ita gurin fahimtar ikon Allah kadubi wan Nan
baiwar Allah Baki daya jikinta Babu fuska Amma
Kuma ahaka take aruyawa har kullum take Kara
godewa Allah bisa wan Nan Ni,imar da yayimata
ta rayuwa.
Mukuwa komai ba,aragemu da shiba ba amma
kullum bamu da aiki sai sabawa Allah Wanda yayi
Mana wan Nan Ni,imar Anya kuwa Muna fatan
gamawa lafiya domin gaskiya abubuwan da muke
sun wuce misali.
Comments
Post a Comment