ALLAHU AKBAR KALLI VIDEON HALITAN MUTUM DA AKE KIRANSHI DA SUNA BIRI

 Mahaifiyar matashin mai suna Santhmana, wanda wasu ke

tsokanarsa da sunan Biri ta bayyana yadda yaron nata ya

sauya mata rayuwa, duk da irin nakasar da yaron nata yake

da.

Mahaifiyar matashin ta bayyana irin halin tsangwama da ita

da yaronta suke ciki, bayan da sunan banza da mutane ke

danganta da shi "Biri" madadin sunansa na haihuwa.

Biri da suke kiransa yayi tasiri wajen Santhm


ana, na hanashi

samun ilimin zamani, sai dai kuma hakan bai hanashi

samun ilimin zamantakewa ba.

Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da mahaifiyar matashin

ta yi da

Comments

Popular posts from this blog