Inalillahi wa'inna ilaihi raji'un:Anyi babban rashin mutuminda yake haqa kabari a......

 Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Kulli Nafsin Za’ikatul

Maut Dukkan Mai Rai Mamaci Ne Babu Shakka Anyi


Babban Rashi Yanzu.

Yanzu Yanzu Muke Samun Labari Akan Mutuwar Wani

Bawan Allah Dayake aikin Hakar Allahu Akbar Kabiran

Wannan Bawan Allah Shima ya Rasu Inda Akai Jana’izar

Sa Jama’a Masu Tarun Yawan Gaske Sun Halacci

Wajen Jana’izar Tasa.

Ko Wannan Ya’isar Wa Mutun Aya Kasan Zaka Mutu

Zaki Mutu Kowa Zai Mutu Shine Kawai Sai dai Fatan

Allah Yakaimu A Sa’a dai Amin.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a

Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai

Masu Inganci Na’ Gaskiya24blog news

Comments

Popular posts from this blog