Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yanda gobara ta zama sanadiyyar mutuwar angi da amarya😩 ku....


 Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` Allah Ya Karbi Rayuwar

Wasu Ma’aurata Guda Biyu Wanda Sun Kasance

Likitoci Inda Gobara Ta Konesu Har Lahira.

Allahu Akbar Kabiran Wasu Ma’aurata Guda Biyu Sun

Rasa Ransu Sanadin Gobara data Kama’su Inda Suka

Kone Kafin A Kai Masu Agaji Wannan Mutanen Dai Sun

Kasance Mata’da Miji.



Wannan Mutane dai Kafin a Kai Masu Taimako Rai Yayi

Halin’sa Muka’ Rokon Allah Uban’giji Subhanahu


Wata Ala Yajikan Su da Rahama Kuma Allah Yasa Aljanna

Ce Makomar Su.


WANNAN SUNE MA’AURATAN || ALLAH YAJIKAN SU

Comments

Popular posts from this blog