Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un bidiyon yadda wata mata ta mutu ana shagalin sunan danta 😩😩

 Wata matashiya matar aure data rasu yayin tsaka da

bikin shagalin sunan jaririn ta lokacin allah yayi mata

rasuwa tace ga garin ku nan.

Allah yayiwa wata matar aure rasuwa ranar shagalin

murnar bikin zagayowar jaririn data haifa yayin da ake

tsaka da gudanar shagalin sunan a cikin gidan matar


auren.

Comments

Popular posts from this blog