Karamin yaro yayiwa likita kallon uku saura kwata bayan yamasa Allura a video.

 Jama’a sun cika da mamaki bayan cin karo da bidiyon wani karamin yaro da aka yiwa allura a asibiti.


Bayan an tsira masa alluran, yaron ya ki yin kuka sannan ya yiwa likitan wani irin kallo na ‘zan kama ka ne


’.

Comments

Popular posts from this blog