Allah Sarki ya bada Kodar sa domin ceto ran Mahaifiyar sa, Shi Ya rasu ita Kuma ta rayu.


 Wannan yaro shine jarumin Jarumai ya rasu adaidai

lokacin da ya bada kodar sa guda daya domin ceto ran

Mahaifiyar sa ita ta rayu a yayinda shi kuma ya rasu.

Wannan yaro dai yayi abin a yaba masa domin a rasu ne

domin ceto ran Mahaifiyar sa, wannan ba karamin abun

alfahari bane duk da cewa Mahaifiyar sa ba haka taso

ba.

Amma shi kadai Yasan dalilin yin hakan Allah yaji kansa

da rahama.

Comments

Popular posts from this blog