Ana zargin Yan bindiga da sace basarake sukutum a jihar Kaduna..


 Shugaban CDA, Abel Adamu ya ce an yi garkuwa da

Hakiminsu a makon nan a jihar Kaduna.

Ana kokarin ganin jami’an tsaro sun ceto Basaraken

da aka je gidansa aka yi gaba da shi.

‘Yan sanda su na zargin matasan karamar hukumar da

sakaci da kin taimakawa aikin jami’an tsaro.

Comments

Popular posts from this blog