BABBAR MAGANA: Akwai yiyuwar a dawo da gawar Fir'auna a Nijeriya

 Rahotannin da ke shigo mana yanzu sun bayyana cewa

akwai yiyuwar a dawo da gawar Fir'auna a Nijeriya.

DUBA WANNAN: YANZU-YANZU: Hukumar NSCDC ta

ayyana ranar da zata fara ɗiban sabbin ma'aikata na

shekarar 2022/2023

“Ya kamata a ɗauko gawar Fir’auna daga ƙasar

Masar wato Egypt a dawo da ita Najeriya” Cewar Wani

ɗalibi mai suna Ashrab Al-Hazard dake karatu a

jami’ar al’azhar ta ƙasar masar.

APA Hausa ta rawaito cewa, Yaron yace yana so a

dawo da Gawar Fir’auna Nigeria ne Saboda nan ne

tafi dacewa a adana ta domin kuwa kusan dukkan ƴan

Najeriya kashi 85 basu da gaskiya da kuma tausayin

junansu.

Ɗalibin ya bayyana cewar babu inda ake tafka rashin

tausayi kamar ƙasar Najeriya kamar yadda ya rubuta a

shafin


sa na Instagram.

Comments

Popular posts from this blog