Tapswap code 14 July....
musulunci wannan tabbas kasan addinin musulunci addini
ne mai tsafta wanda yafi kowane addini dadi a duniya
wani mutum mai suna Tonga Abdul Tonga ya wallafa
labari na mai cewa.
Gadai Bidiyon
Theddius Audu dan shekaru 48 da haihuwa, ya yiwa
‘yar cikinsa ciki mai shekaru 15 da haihuwa Justina a
garin Wuyeya na jihar Nasarawa.
PLAY
Bayan da aurensa ya mutu da uwar yarinyar mai suna
Talatu shekaru 13 da suka gabata. Audu ya rike ‘yarsa
ya hana ta bin uwarta.
Da aka nemi jin dalilin sa na yin hakan duk da ba
kamashi aka yi ba.
Yace “Bafa zan iya hakura naga wani ne ke kwanciya
da ‘yata da sunan aure ko soyayya ba. Duk wanda ya
ganta yasan tana da kyau ga kuma jiki irin wanda maza
keso. Mai yasa zan baiwa wani ita tunda nima inada
bukatarta“.
Inji tsohon Uba kuma mijin yarsa
Justina dai tace tana son Danta kuma tanason babanta
mijinta. Domin batada wanda ya damu da damuwarta
irinsa. Allah dai ya kyauta. Allah Ya hanemu da aikata
abun jin kunya duniya da lahira
Comments
Post a Comment