Gaskiyar magana akan mutuwar umar hashim izzarso da wasu suka ce yamutu👇👇

 Gaskiyar magana akan mutuwar sa hakika wannan

karyane hadin mutane ne.

Wait Dan Allah yanzu meyasa mutun yarasa abun yi sai

yazauna yayita rubuta karya yanzu basu dauka mutuwa


akomaiba hakika wannan kuskure ne.

Yakamata mugyara wannan ba hali bane me kyau.

Allah yasa mudace 🙏🙏

Shannan daga karshe daii umar hashim Yana nan araye.

Comments

Popular posts from this blog