Gwamnatin kano tafasa gayyatar buhari zuwa wajen bude....


 Kamar yadda kukasani kwanakin baya gwamnatin kano

tayi niyyar gayyar shugaban kasa muhammadu buhari

wajen bude katafaren waje toh amma yanzu anfasa

gayyatarsa.

Shin a tunaninku me yasa Dr abdullahi umar ganduje

yafasa gayyatarsa shugaban kasa wajen?

Comments

Popular posts from this blog