Ina maza masu takama da kyau, ga sarkinku: Binciken kimiyya na shekarar nan ya tabbatar da Regé-Jean a matsayin namiji mafi kyau a duniya. Anya ba shi bane mijin novel?…

 An yi wa Jarumin Bridgerton, Regé-Jean nadin namiji ma fi kyau a duniya bisa binciken da kimiyya ta yi a kan surarsa, Dailymail ta ruwaito.

Jarumin mai shekaru 34 ya taka rawar Simon Basset ne a shirin fim din Netflix mai suna The Duke of Hastings, kuma an gano cewa kyawunsa ya kai kaso 93.65 a cikin abinda ake nema.

Ina maza masu takama da kyau, ga sarkinku: Binciken kimiyya na shekarar nan ya tabbatar da Regé-Jean a matsayin namiji mafi kyau a duniya. Anya ba shi bane mijin novel?…

Comments

Popular posts from this blog