Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Allah ya dauki rayuwar ummulkhairi bayan rashin lafiyar Yan k...


 Allah Mai kowa Mai komai ya dauki rayuwar rayuwar

bayinsa masu tarin yawa dunga zamani Annabi Adam har

zuwa yau muna adda,ar Ubangiji kajikan musulmai Baki

daya.

Allah Ya Yi wa Wannan Baiwar Allah Mai suna Ummu

Ibrahim Balarabe Goranyo Rasuwa Yau Bayan Ta yi

Fama Da Wata Gajeruwar Rashin Lafiyar kwana Biyu A

Gidan Mijinta.

Allah sarkin duniya ya dauki rayuwarta Bayan fama da Yar

karamar rashin lafiya ta kwana biyu daga karshe mai

duka ya dauki rayuwar abunsa Allah kajin Jan Ummulkairi

mutuniyar kirki rayuwa kenan.

Comments

Popular posts from this blog