Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un wannan da kuke gani yaje rabon fada ne aka sokamasa wuka a hannu wanda yayi sanadiyyar yanke hannun

 Matashi Salisu Hussaini ya shiga damuwa bayan da

yaje rabon fada amma aka kare da soka masa wuka a

hannu. Ya sanar sakamakon hakan ne hannunsa ya rube

kuma aka kare da yanke masa shi, inda yayi kira kan a

bi masa hakki


nsa.

Comments

Popular posts from this blog