Kalla videon wasu matasa musulmai da suka kula da abokinsu mara lafiya har Allah ya ansa rana...

 Matashin wanda yakasance dan kimanin Shekaru 26 a

duniya Mazaunin unguwar Dadin Kowa dake garin Jos

jihar Filato.

Saidai wani darasin dauka a mutuwar Isaac shine lokacin

da yake kan jinya, abokansa wadanda yawanci musulmai

ne sun kasance tare da shi a koda yaushe sun dinga

bada gudummawar kudin jinyarsa a asibiti, haka ma

bayan mutuwar sa abokan nasa musulmai sun tallafawa

mahaifinsa har aka kammala jana


’izarsa.

Comments

Popular posts from this blog