Videon yadda wani tsoho dan shekara 75 yana soyewa da uar shekara 18

 A cikin bidiyon an jiyo dattijon na cewa "Ina jin daɗin

amarya ta kuma masu surutu suje sui ta yi mu dai mun

san addini bai hana ba" yayin da ita kuma amaryar tace

"Masu cewa ina yawo da tsohon mutane da babana ne

ba zan ji daɗi ba ai nima ban hana babana ya nemi

yarinya ya ƙara aure ba" in ji ta

Wai a ganinku me ke jawo hankalin ƴan mata suke auren

sa'annin kakanninsu a wannan zamanin?

Tsohon yabayyana cewa Masu korafi suna bakincike ne

sun rasa m


ijin aure

Comments

Popular posts from this blog