Wani dayaje saman dutse yanama tinubu fatan nasara a zaben 2023


 Honarabul Mike Msuaan, direktan tattara kan matasa na

kwamitin kamfen din shugaban kasa na APC, reshen

matasa ya kai wa Ubangiji kukansa.

Ya tattara kansa ya tafi wani dutse a Ibadan inda ya yi

azumin kwana 7 kai tsaye yana kuma ta addu'o'in duk

dare don nasarar Tinubu/Shettima a zaben 2023.

Shin idan kaine zaka iya haka ma Wanda nakeso?

Comments

Popular posts from this blog