Wannan da kuke gani wani biki ne yatarwatse saboda ango baikawo maggi da maltina wajen daurin auren ba

Wannan da kuke gani wani biki ne yatarwatse saboda
ango baikawo maggi da maltina wajen daurin auren ba

Wani biki ya tarwatse sakamakon rashin kai Maggi da
Maltina wurin daurin aure da dangin miji basu kai ba.


Lamarin ya faru ana tsaka da kokarin daura auren
masoyan amma ya zama taron takaici saboda rikici.

Comments

Popular posts from this blog