Wannan dakuke gani wata yarinyace tana tsaye tanata sharar bacci

Wata yar karamar yarinya ta sanya mutane tofa albarkacin
bakunansu bayan sun ci karo da bidiyonta a soshiyal
midiya.
An dai gano yarinyar a tsaye tana sharar bacci sai kace
ta samu lafiyayyen katifa.
Me zakuce?

Comments

Popular posts from this blog