Alhamdulillah jarumar kannywood Khadija yobe zatai wuff da santalelen saurayi....


 Za a gudanar da auren jarumar kannywood Khadija

yobe wacce kukafi sani a cikin film din izzarso ranar....

10_feb_2023 Muna mata fatan Alkhairi Allah ya bada

zaman lafiya ..

Comments

Popular posts from this blog