Allahu Akbar videon yadda Akai jana'izar sarkin dutse....


 Janaizar Marigayi Mai Martaba Sarkin Dutse Alh Nuhu

Muhammad Sunusi Wanda Allah yayi wa rasuwa a ranar

Talata da yamma akayi janaizar sa a jiya Laraba

1/2/2023 a garin Dutse dake jihar Jigawa. Allah

yajikansa ya gafarta masa, Allah ya karbi Bakuncinsa.

Allah yasa mutuwa hutu ce a gareshi. Ameen summa

Ameen







Comments

Popular posts from this blog