Ashe Elrufai da ganduje sun aiwatarda gagarumar satar kudin talakawa da na ayyuka...


 Buhari ya canza kudine saboda satar da gwamnoni sukayi....



Sabida haka Hankalin elrufai gwamnan kaduna da ganduje gwamnar kano hankalinsu ya tashi....



Tabbas gwamnoninnan zasuji acikinsu kuma tsofaffin kudinsu da suka boye sun zama bola

Comments

Popular posts from this blog