Da ɗumi-ɗumi: Kotu ta sake tura Murja Kunya da Real Idris Mai Wushirya, Aminu BBC da Sadiq Mai Waƙar A daidai ta nan zuwa gidan yari....

 


Kotu ta sake aike wa da fitacciyar mai amfani da dandalin TikTok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya da ƙarin wasu mutum uku zuwa gidan yari.




Mutanen sun haɗa da Babban abokin Murjan wato Ashir Idris da aka fi sani da Mai Wushirya sai kuma Aminu BBC da Sadiq Shehu Shariff wanda ya yi waƙar nan mai taken "A daidai ta nan".




Zauren Malaman Kano ne ya yi ƙarar matasan bisa zargin wallafa bidiyoyin baɗala a dandalin TikTok.



Comments

Popular posts from this blog