Maa sha Allah tsohon da yayi shekaru 40 yana saida shayi👇👇👇


 Maa sha Allah, wannan tosho da kuke gani wani tsohone

daga garin Syria wanda yayi shekaru 40

Yana saida shayi, hakika wannan tosohon abun burgewa

ne kuma abun koyi. Gashi day ya tsufa amma baidaina

nema ba.

Ya allah kataimaka duk wani me neman halal dinsa 🙏

✅✅✅

Comments

Popular posts from this blog