Tapswap code 14 July....

Zan iya Kula dasu: Magidanci Mai 'Ya'ya 126 ya Auri Mata
ta 11 Yana da Shekaru 83. Hoto daga Gulfnews
Ya yi shagalin bikinsa karo na 11 da wata gagagrumar
liyafa kuma iyalansa da masoyansa tare da masu masa
fatan alheri sun baibayeshi.
Duniya Juyi-Juyi: Wani Dan Najeriya Ya Zama Lakcaran
Malamarsa Ta Ajin 'Nursery', Hotunan Masu Kyau
Da zuwa sabuwar amaryar, Ali yanzu yana da matan aure
hudu a gidansa duk da cewa yayi aure kari na 11 ne.
Bayani kan iyalansa da ke karuwa kullum ya nuna cewa,
yana da yara maza 18, yara mata 20 da kuma jikoki mata
da maza 88.
Zan iya kula da iyalina, Ali yace
Ya kare yawan iyalansa da cewa, yana da kudin da zai iya
kula da su duk da cewa ya fara tsufa kuma shekaru sun
tafi.
Ali yace duk da shekaru 83 da yake da su a duniya, yana
da karfi na hankali, jiki da kudi da zai iya kula da tarin
iyalansa da yake da su.
A maganar da yayi da Gulfnews, yace:
"Babu abinda zai hana shi sake aure. Ina da kudi,
lafiyar kwakwalwa da jiki da zan iya kula da mata
hudu."
Hadimin Buhari ya Bayyana Yadda ya Kwashe Mako Daya
Yana Kashe N20,000, Yace Lamarin Babu Takura
Yace bashi da matsalar aure saboda yana kula da matsan
daidai da juna. Ali ya shawarci maza da su kara aure a irin
wannan shekarun in har suna da lafiya.
Daily Trust ta rahoto cewam auren Ali karo na 11 an yi shi
ne a Tabuka da ke arewa maso yammacin Saudi Arabia.
Matar aure ta haifa jinjiri rike da IUD
A wani labari na daban, wata mata mai suna Violet ta
bayyana yadda bata shirya haihuwa ba bayan tayi aure
amma taje tayi tsarin iyali.
Sai dai cike da abun mamaki, ta haifa yaro namiji bayan
samun ciki k
Comments
Post a Comment