Tirkashi Rigima Da Sa'insa Ta Ɓarke Tsakanin Naziru Sarkin Waƙa Da Rarara

 


Naziru ya ce an yi masa tayin Naira Miliyan 150 da Motar Miliyan 80 don ya bar tafiyar Atiku


Rarara ya ƙaryata Naziru akan wannan faruci na shi, in da ya nuna hakan ba abu ne mai yiyuwa ba sam ba


Naziru kuma ya fusata ya mayar masa da martani 


Ga cikakken labari da bidiyoyin bayanan martanin na su wadda za ku iya kallo ta nan: 👉 https://youtu.be/2jrq8xUWUzg

-

Comments

Popular posts from this blog