Tapswap code 14 July....

Tattaunawa Game Da RayuwarSa Dabaku Saniba
Acikin shirin namu nayau munkawomuku wata sabuwar
tattaunawa da Jaruma Hadiza Aliyu Gabon tayi da
shahararen mawaƙi kuma Jarumi Waton Adam A Zango
akan abinda yaahafi rayuwarsa baki ɗaya.
A cikin tattaunawa da jarumin, ya amsa wasu muhiman
tambayoyi kamar haka:
Hadiza Aliyu Gabon ta tambaye Adam A Zango cewa
adam a zango jarumine amma yana yawan buga
ayukansa a fanni daban-daban.
Yayinda Jarumi Adam A Zango ya amsa dacewa wani
lokaci ƙarancin ma’aikata ne kesa dole mutum yakoyi
wasu ayuka domin gudun ɓata lokaci awajen aiki.
Jaruma Hadiza Aliyu Gabon tasake yimasa tambaya
akaro na biyu, inda tace ‘mutane dadama suna kallon
cewa kana ɓatamusu tarbiyyar yaransu.
Yayinda jarumin ya mayar mata da amsa. Kafin wannan
lokacin idan akayimasa tambaya akan cewa miyasa
yakeyin Film, sai yace yanayine dun faɗakarwa da
tarbiyya. Amma yanzu yanayene dan sana’a bawai dun
faɗakarwa ba.
Yakara dacewa idan kallon tarbiyyar da yara ko ɓata
tarbiyyarsu yake to anyi kuskure.
Adam a zango yayi ƙarin haske inda yake bada misali ga
ƴaƴansa. Inda yace “kowane yaro daga cikin yaransa
zasu iya kawo rabin ƙur’ani batareda sunduba
al’ƙur’aniba. To miyasa kai kake jiran sai anyi film
sanna ɗanɗanka zashi guaru ko yalalace.
Hadiza Aliyu Gabon tasake tambayar jarumin akan cewa
wasu producers suna ƙorafi akan cewa kana nunamusi
izza kafin kayi musu film kamar hakan alfarma kayimusu.
Inda jarumin yabada amsa cewa, wasu idan yayimusu
film yataimakesu Yayinda wasu daga cikinsu tamkar
suntaimaki junansu.
Hadiza Aliyu Gabon: Bamu labarin ɗaukaka.
Adam A Zango yace hankuri shike bada ɗauka. zaka
iyayin suna ta hanya mai kyau ko mara kyau. misali yin
film ta hanyar suturta kanka shine ɗaukaka mai kyau.
Hadiza Aliyu Gabon: mine amfani da rashin amfanin
ɗaukaka?
Amfani ɗaukaka shine alfarma saboda kowane waje zaka
iya shiga batareda wata matsalaba.
Adam A Zango:Rashin amfanin ɗaukaka shine sauka
daga ɗaukaka waton talauci saboda idan ɗaukakar taƙare
idan babu tawakali ga Allah sai matsala tabiyo baya.
saboda duk inda kawuce sai ayita nuninka.
Hadiza Aliyu Gabon:Kataba yiwa jaruman Kannywood
ukku alƙawarin aure miyafaru ?.
Adam A Zango: Ɗaya iyayentane basu amintaba. ta biyu
addine ne yarabamu, ta ukku kuma itace tace bataso
daga baya.
Adam A Zango ya bayyana cewa davido bai sanshiba
duk da cewa inasonsa. Bayan tambayarsa da Jaruma
tayimasa ne.
Adam a zango yanuna cewa yana yin bidiyo yakare
kansa aduk lokacinda akaso aɓatamasa suna domin kare
mutuncin kansa da na iyalansa.
Yakeyi da yaranka da suka amfani da hotunka wajen
ɓacin wani jarumi.
inda jarumin ya bayyana cewa shidai baya shiga gonar
wani kuma shi bashiba yaransa tarbiya ba dam haka
bana goyon bayan cin mutuncin kowa.
Adam a zango yayi alƙawarin cewa zai fito yayi bayani
yanda yake samun kuɗi a manhajar YouTube.
Hadiza Aliyu Gabon:Zabi ɗaya tsakanin Ali Nuhu ko
Falalu a ɗorayi
Adam A Zango: Ali Nuhu
Hadiza Aliyu Gabon: kawo halin Ali Nuhu guda uku.
Adam A zango:(1) Datijanyaka, (2)Kaimako amma
(3)Bashida Hakuri.
Adam a zango ya bayyana cewa Ali Nuhu na taimakon
mutane musamman idan sunka shiga wani hali.
Anan muka kawo karshen wannan tattaunawa tsakanin
adam a zango da Hadiza Aliyu Gabon insha Allah zamu
kawomuku wata hira da wasu jaruman Kannywood kai
tsaye.
Comments
Post a Comment