Gaskiyar magana akan mutuwar tiger shroff


 Shin Tiger Shroff ya mutu ko yana raye? .......


Dubban mutane ne suka bincika wannan tambayar a cikin awanni 24 da suka gabata. Hakan na nuni da cewa jita-jitar mutuwar Tiger Shroff ta ta yadu zuwa waje da dama(viral). 


Shin Tiger Shroff ya mutu? Amsar ita ce a'a, jarumin Bollywood Tiger Shroff yana da cikin koshin lafia sosai kuma yana cigaba da harkokinsa kamar yanda ya saba.

Comments

Popular posts from this blog