Labarin kundin tsatsuba kashi na 1

 

Labarin kundin tsatsuba yasomne akan wani tsoho da ake kira da RUZIYAL wand ake masa inkiya da baban hikima Ruziyal dai yanada wani hatsabibin yaro mesuna jafaru shima yaran yanasan kewaya birnin sin domin ganin ababen mamaki Yayinda ruziyal yakammala rubuta littafin da ya zagaya duniya yana rubuta. Littafin ya kunshi abubuwan mamaki irinsu tsafi da sauransu Ruzyal ya fara bincikene tin yana shekara tara yayin se yau da yacika shekara tamanin aduniya yakkamala rubuta littafi yayin da kuma yau ne matarshi mesuna zuhra tacika shekara 1 da rasuwa Yayinda dare yayi Ruzil shikuma yana murna domin kamala rubuta littafin shi da yayi ,


yayin da jafaru yanacan dakin shin yana bacci ruziyal yaje ya ajje littafin shi acikin akwati Sega wata guguwa metsanin karfi yayinda GUGUWR ta rikide Takoma wani aljani me ban tsoro Aljanin yatambayi ruziyal meyasa baka kammala rubuta littafinnan ba ,



 RUZIYAL ya amsa da cew yakammala littafin domi shafuka dubu daya ne aciki Yayinda aljanni yace to meyas ba kasa mai sunaba ruziyal ya amsa da cdewa saboda na lillibe banmgon littafin da jemammiyar fata ne shiyasa ba alkalamin da ze iya rubutu akan bangon littafin yayinda aljanin ya jama dan yatsan ruziyal yayanke shin da farcenshi yakama dan yuatsan yaringa rubutu ajikin littafin har seda rubun yafito wato [ 



KUNDIN TSATSUBA ] yayinda aljaninnan yacema ruziyal inaso ka banbare rubutunnan ruziyal yayi yayi yakasa yadakko gatarinshi yayita sassaka amma ko alama beganiba aljanin yace dakata haka yakai baban hikima aljanin yace duk duniya idan zasu hadu bawanda zeoiya bambare littafinnan yabashi littafin yace gashi kaboye littafinnan awajenka saboda bansan duniya taji labarin kundin tsatsuba yayin da ruziyal yashiga cikin tsohuwar rijiya yashiga wani daki da shikadai yasan dashi fitowar shi keda wuya se yaci karo danshi jafaru yace jafaru mekakeyi anan da har yanzu bakayi bacci ba jafaruyace ai naji duk wani zancen da kukayi da aljaninnan kuma nayi alkawarin sena dakko littafinnan yayinda ruziyal yayunkura domin yakamoshi yasamai mari se jafaru yakubce ya haura Katanga tsugunna dai bata kare ba yayinda ruziyal kwata kwata be rintsa ba har asuba tayi har ajaninnan yazo karo na uku yace naji dukkanin maganar dakukai kai da danka jafaru yace yanzu zanma kundin tsatsuba da wani mukulli da ake kira da miftahul zarni se yuace shi wannan mukulin zanrabashi gida uku ne wanda kanshi yakasance an hadashi da YAkutu ne , 



bakinshi kuma anhadashi da karfan shudin jauhar ne sekuma tsakiyar kubar wato gangar jikin miftahul zarni in daya zankai shi bangon duniya dake gabas daya kuma za akai shi bangon duniya na kudu se dayan kuma za akai shi bangwan duniya na arewa \hikuma jafaru yaje wani wuri me duhu inda bawanda ze ganshi yaciro madubin tsafinshi yayi bincike amma bega komai ba dan haka yayi tagumi yana ta tunanin wanda ze temakeshi amma ya tuna da cewa ysalisa ce kawai zata iya tewmakonshi se dai kuma akwai tsohuwar gaba atsakanin shi da yalisa. gabar itace akwai wata rana da ake fama da kishin ruwea yayin da jafaru yanajin kishi itakuma yalisa ta ibo ruwa atulu se jafaru ganin cewa karamar yarinyace ya ansa tulun yamangatreta ta fadi jafaru yajuya zeyi tafiyar shi kawai se yaga tulun yabar hannunshi yakoma hannunta. abin ya bashi mamaki se yace ke yanzu rashin kunyar taku ta yaran bokaye har tazo kaina se yace to yanzu zanmiki abinda baza kikara yima wani mutum reashin kunyaba yakaimata hannu dan ya mareta. yayinda hannunshi yamakale hannunshi yayi ta marin kanshi har so arba in yayin da gabarsu ta fara ,


 duk randa zasu hadu da yalisa to se ta azabtar dashi idan zasu hadu so goma to seta azabtar dashi so goma ahaka dai ta fadamai maganar bazata dena azabtar dashi ba har se lokacin da yazo da abin alajabin da yabirgeta shikuma yacemata ai indai yana raye se yayi abin alajabi da ko mahaifin ta bazai tabayi kalanshiba a Ahaka yagama tunaninshi yadau hanya yaje wajen gidan su yalisa yayin da yaga masu gadisuna gadi gidan sanye da jan riga kuma kowanne daga cikinsu yana dauke da sharbebiyar takobi JAfaru da yatinkari gidannan se daya daga cikin dakarun yasha gabansa yace kai yaro waye kai da zakashigha gidannan kai tsaye yayindA sega wata aku nan ta tinkaro wurin da suke nan take se dakarunnan sukayi ma akunnan sujjada yaYinda akun tafito da wata igiya abakinta ta shake wuyan jafaru ta fyadashi da kasa se yasuma se ta rikide rtakoma suffarta ta asali watoyalisa.



 yayinda ta wani tsafi ruwa yafito daga hannunta se ta watsa mai a fuska se ya farfado seta kyal kyale da dariya takai hannunta da niyar ta shakemai wuya shikuma yarike mata hannu yace dakata yalisa nazo miki da wani abin mamaki ne setace meke tafe dakai yi sauri dan sauri nike inada inda zani se yace kinsan KUNDIN TSATSUBA


 yalisa taja baya tace a ina kaji sunan babana yace ba wanda yasan inda kundin tsatsuba yake se wasu boyayyin aljanu se jafaru yace to ai aljannun ne suka banma mahaifina ajiyan littafin yanzu haka yana nan cikin rijiyar gidanmu ga masu bukatar cigaaba koh audios se yayi comments

Comments

Popular posts from this blog