Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yanzu yanzu wasu Yan gida
daya su hudu sun rasu sanadiyyar......
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yanzu yanzu wasu Yan gida
daya su hudu sun rasu sanadiyyar hatsarin mota.
Tabbas wannan mutuwar tayi matukar girgiza mutane da
Kuma danhonsu ganin hastarin mota ya kashesu a lokaci
guda
Muna fatan Allah ya jikansu ya gafartamasu
Comments
Post a Comment