Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un Anyi Babban Rashi A Kannywood Mutuwar Babar Jarumi Tijjani Faraga Yanzu Yanzu…


 innalilahi Anyi Babban Rashi A Kannywood Yanzu yanzu

Babar Tijjani Faraga Yayi Rashin Mahaifiyarsa Wacca

Takai Shekara 102 A Duniya Kenan.

Kannywood Yanzu Haka Tana Cikin Wani Hali Saboda

Babban Jarumi Yayi Rashin Mahaifiyarasa Yanzu yanzu

Allah Ya Jikanta Kuma Yayimata Rahama.

Muma Idan Tamu Tazo Allah Kasa mucika Da Imani

Ameen Muna Godiya Da Kasancewa Dakuke Damu A

Kannywood.blogsport.com

Comments

Popular posts from this blog