Qalu Innalillahi 😭 Amarya Ta Mutu Ana Shirin Kai’ta Dakin Mijin ta Yanzu….


 Qalu Innalillahi 😭 Amarya Ta Mutu Ana Shirin Kai’ta

Dakin Mijin ta Yanzu….

Areewamedia 04 December 2022

Navigation table

Qalu Innalillahi 😭 Amarya Ta Mutu Ana Shirin Kai’ta

Dakin Mijin ta Yanzu….

Qalu Innalillahi 😭 Amarya Ta Mutu Ana Shirin Kai’ta

Dakin Mijin ta Yanzu….

You may also like

Qalu Innalillahi 😭 Amarya Ta Mutu Ana Shirin Kai’ta

Dakin Mijin ta Yanzu….

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Wata Amarya Mai Suna

Hannatu Yahaya Ta Rasu Ana Shirin Daura Mata Aure

Allahu Akbar.

Yanzu Yanzu Muka Samu Labarin Mutuwar Wata Amarya

Mai Suna Hannatu Yahaya Inda Allah Uban’giji

Subhanahu Wata Ala Ya Karbi Rayuwar Ta.

Allahu Akbar Wata Amarya Mai Suna Hannun Yahaya Ta

Rasu Ana Shirin Daura Mata’ Aure Babu Shakka

Wannan Lamari Yayiwa Jama’a Babu Dadi Matuka.

Wannan Amarya dai Ta Mutu Ne Ana Shirin Kai’ta Dakin

Mijin Ta Wannan Mutuwa dai Tayi Matukar Gigita Alumma

Matuka Sosai da Sosai Inda Jama’a Suke Mata’

Addu’a Akan Allah Yajikan ta da RahamaWannan Kenan

kadan Daga Rahoton Mu Akan Mutuwar Wannan Amarya

Mai Suna Hannatu Yahaya Muna Rokon Allah Uban’giji

Subhanahu Wata Ala Yajikan ta da Rahama Amin.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan

Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na”




Comments

Popular posts from this blog