Yadda Hausawa suka koma Indiyawa a wannan bidiyon


 Yaushe hausawa suka koma irin al’adar indiyawa

ta rungume rungume?

Wannan ita ce tambayar da wasu daga cikin masu

sha’awar kallon fina finan na hausa ke yiwa

kawunansu a duk lokacin da suka ci karo da wani

bidiyo mai alaka da wannan tambayar.

Duk kuwa da cewa akwai hukumomin da ke

gudanar da aikin tacewa tare da gyara fina finan na

hausa bayan an kammala daukarsu kafin a fitar da

su kasuwa kowa ya kalla.

Amma dai duk da haka ana samun yan matsaloli

nan da can a cikin wasu fina finan, muna fatan Allah

ya hlshirya mana zuri’a ameen.

Hits: 63860

Comments

Popular posts from this blog