Posts

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yanzu yanzu gaskiya tai halinta akan masu cewa jaruma Aisha ta rasu

Image
 Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yanzu yanzu muke ganin wasu bata gari na posting din Aisha humaira ta rasu, muna bayyana muku ba gaskiya vane kawai jita jita ne mungode

Gaskiyar magana akan mutuwar umar hashim izzarso da wasu suka ce yamutu👇👇

Image
 Gaskiyar magana akan mutuwar sa hakika wannan karyane hadin mutane ne. Wait Dan Allah yanzu meyasa mutun yarasa abun yi sai yazauna yayita rubuta karya yanzu basu dauka mutuwa akomaiba hakika wannan kuskure ne. Yakamata mugyara wannan ba hali bane me kyau. Allah yasa mudace 🙏🙏 Shannan daga karshe daii umar hashim Yana nan araye.

Bazan Yarda Wani Ya Rigani Sanin Budurcin Kyakkyawar Yata Ba inji Uban Da Ya Dirkawa Diyarsa Ciki ya Asiri Tonu

Image
 Hakika mungode wa Allah da yayi muna ni’ima musulunci wannan tabbas kasan addinin musulunci addini ne mai tsafta wanda yafi kowane addini dadi a duniya wani mutum mai suna Tonga Abdul Tonga ya wallafa labari na mai cewa. Gadai Bidiyon Theddius Audu dan shekaru 48 da haihuwa, ya yiwa ‘yar cikinsa ciki mai shekaru 15 da haihuwa Justina a garin Wuyeya na jihar Nasarawa. PLAY Bayan da aurensa ya mutu da uwar yarinyar mai suna Talatu shekaru 13 da suka gabata. Audu ya rike ‘yarsa ya hana ta bin uwarta. Da aka nemi jin dalilin sa na yin hakan duk da ba kamashi aka yi ba. Yace “Bafa zan iya hakura naga wani ne ke kwanciya da ‘yata da sunan aure ko soyayya ba. Duk wanda ya ganta yasan tana da kyau ga kuma jiki irin wanda maza keso. Mai yasa zan baiwa wani ita tunda nima inada bukatarta“. Inji tsohon Uba kuma mijin yarsa Justina dai tace tana son Danta kuma tanason babanta mijinta. Domin batada wanda ya damu da damuwarta irinsa. Allah dai ya kyauta. Allah Ya hanemu da aikata abun jin kunya...

Yadda Wata Mata Mai Cutar ƙanjamau Take Hada Jininta da Tsobo take Siyarwa

Image
 Matar ta bayyana hakan a wani shirin gidan rediyon Wazobia FM mai suna MarketRunz a daren ranar Laraba. Jaridar The Punch ta rahoto. Mai gabatar da shirin ya nemi masu sauraro da su kira waya su bayyana abinda suka yi a kasuwa wanda mutane basu sani ba wanda kuma ba su ji daɗin aiwatarwa ba. Ga Bidiyon Matar ta bayyana dalilin da ya sanya aikata wannan ɗanyen aikin Matar mai siyar da zoɓon ta bayyana cewa: “Naje asibiti wata shida da suka wuce inda aka gayamin ina ɗauke da cutar ƙanjamau.” “Na fara sanya jini na cikin zoɓon da nake yi na siyarwa sannan na siyarwa da mutane da dama “Na ɗebi jinina da sirinji sannan na haɗa shi da zoɓo. Da ni ma’aikaciyar jinya ce amma bayan an tabbatar ina ɗauke da cutar ƙanjamau dole na bar aikin.” Matar ta bayyana dalilin da ya sanya aikata wannan ɗanyen aikin Ban ji daɗin abinda na aikata ba amma naji daɗi ba zan mutu ni kaɗai ba.” “Yanzu na kai wata shida ina yin wannan taɓargazar sannan ina fatan ubangiji zai yafe min.” Sai dai, binciken da ja...

Alhamdulillahi yarinya yusrah yar shekara 14 ta rubuta al Qur'ani mai girma kalla videon 👇

Image
 Alhamdulillah Yarinya yar shekara 14 yusrah yusuf ta rubuta alqur'ani mai girma Fatan allah ya kara basira

Shin ko gaskene Akan batun da mutane keyi na cewa shugana buhari yazama dan cilo...

Image
 Ganin yadda kullum mutane ke ganin zafafan hotunan gayennan....... Wato shugaban kasa buhari .... Hakan yasa mutane ke zargin yazama dan cilo

Halin Da Ya Tsinci Kansa Aciki Kenan Bayan Da Ya Kunna Wakar Kafisu Gaskiya Baba A Layin Banki 🙆

Image
 Wannan bawan Allah da kuke gani...... Halin Da Ya Tsinci Kansa Aciki Kenan Bayan Da Ya Kunna Wakar Kafisu Gaskiya Baba A Layin Banki 🙆

Popular posts from this blog