Da dumi dumin ankam shaharren mai editing din hotuna yana sawa a facebook... Yan kannywood sunkai kararshine da sukaga abin yanaso yakoma cin mutunci Yayinda yansanda sukaje har gidansu yana kwnce yana editing sukai ram dashi.....
Shahararren malamin addinin musulinci Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ce, “INA SON KOWA YA FITA YA ZAƁI WANDA YAKE SO, DON NI BA NI DA WANI ƊAN TAKARA” – SHEIKH DAHIRU Karin bayani 👇👇👇: Www.360blog.com.ng
Buhari ya canza kudine saboda satar da gwamnoni sukayi.... Sabida haka Hankalin elrufai gwamnan kaduna da ganduje gwamnar kano hankalinsu ya tashi.... Tabbas gwamnoninnan zasuji acikinsu kuma tsofaffin kudinsu da suka boye sun zama bola
Kotu ta sake aike wa da fitacciyar mai amfani da dandalin TikTok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya da ƙarin wasu mutum uku zuwa gidan yari. Mutanen sun haɗa da Babban abokin Murjan wato Ashir Idris da aka fi sani da Mai Wushirya sai kuma Aminu BBC da Sadiq Shehu Shariff wanda ya yi waƙar nan mai taken "A daidai ta nan". Zauren Malaman Kano ne ya yi ƙarar matasan bisa zargin wallafa bidiyoyin baɗala a dandalin TikTok.
Naziru ya ce an yi masa tayin Naira Miliyan 150 da Motar Miliyan 80 don ya bar tafiyar Atiku Rarara ya ƙaryata Naziru akan wannan faruci na shi, in da ya nuna hakan ba abu ne mai yiyuwa ba sam ba Naziru kuma ya fusata ya mayar masa da martani Ga cikakken labari da bidiyoyin bayanan martanin na su wadda za ku iya kallo ta nan: 👉 https://youtu.be/2jrq8xUWUzg -
Saratu gidado ta Rasu ne A yau talata Azumin karshe bayan tayi sahur Cewar makusantanta... Sannan a jiya tayi wani video na krshe wanda tasaka abu a idonta tana domin duba watan sallah amma duk domin nishadi....