Asalin Sunan sa Shine .............Uppalapati Venkata Satyanarayana Prabhas Raju, An haifeshi a 23 ga Watan October Shekara ta 1979, Jaruminda Mafi Yawa Akafi Saninshi da Suna Prabhas , Yakasance Jarumine shi wanda yake Aiki yawanci a Masana'antar Telugu , da kuma Masana'antar Bollywood ( Hindi ) da Kuma Tamil ( Kollywood ). Jarumi Prabhas ya Fara Fitowa a Allun Kallo wato ya shiga Sana'ar Film a Shekara ta 2002 A wani Shirin Telugu na action drama mai Suna Eeswar . Jarumi Prabhas Yasamu kyautar state Nandi Award for Best Actor , A Irin Rawar da ya Taka a Shirinsa na Mirchi. Baya Ga Haka kuma Jarumin Yayi Fitowa Ta Musamman a wata Wakar Shirin Bollywood Mai Suna ( Action Jackson ) da Mai Bada Umurni Prabhu Deva ke bada umurni keyi acikin Waka Mai Suna Punjabi Mast a shekara ta 2014 ,. Prabhas ya kasance Jarumi na Farko a kudancin india da aka sassaka Mutun mutumin sa a aka ajiye shi a gidan tarihi na Madame Tussaud's wax museum .[5] 🧔🏻 Cikakken Sunan Shine...