Posts

Showing posts from January, 2023

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yanzu yanzu gaskiya tai halinta akan masu cewa jaruma Aisha ta rasu

Image
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yanzu yanzu muke ganin wasu bata gari na posting din Aisha humaira ta rasu, muna bayyana muku ba gaskiya vane kawai jita jita ne mungode

Gaskiyar magana akan mutuwar umar hashim izzarso da wasu suka ce yamutu👇👇

Image
Gaskiyar magana akan mutuwar sa hakika wannan karyane hadin mutane ne. Wait Dan Allah yanzu meyasa mutun yarasa abun yi sai yazauna yayita rubuta karya yanzu basu dauka mutuwa akomaiba hakika wannan kuskure ne. Yakamata mugyara wannan ba hali bane me kyau. Allah yasa mudace 🙏🙏 Shannan daga karshe daii umar hashim Yana nan araye.

Bazan Yarda Wani Ya Rigani Sanin Budurcin Kyakkyawar Yata Ba inji Uban Da Ya Dirkawa Diyarsa Ciki ya Asiri Tonu

Image
Hakika mungode wa Allah da yayi muna ni’ima musulunci wannan tabbas kasan addinin musulunci addini ne mai tsafta wanda yafi kowane addini dadi a duniya wani mutum mai suna Tonga Abdul Tonga ya wallafa labari na mai cewa. Gadai Bidiyon Theddius Audu dan shekaru 48 da haihuwa, ya yiwa ‘yar cikinsa ciki mai shekaru 15 da haihuwa Justina a garin Wuyeya na jihar Nasarawa. PLAY Bayan da aurensa ya mutu da uwar yarinyar mai suna Talatu shekaru 13 da suka gabata. Audu ya rike ‘yarsa ya hana ta bin uwarta. Da aka nemi jin dalilin sa na yin hakan duk da ba kamashi aka yi ba. Yace “Bafa zan iya hakura naga wani ne ke kwanciya da ‘yata da sunan aure ko soyayya ba. Duk wanda ya ganta yasan tana da kyau ga kuma jiki irin wanda maza keso. Mai yasa zan baiwa wani ita tunda nima inada bukatarta“. Inji tsohon Uba kuma mijin yarsa Justina dai tace tana son Danta kuma tanason babanta mijinta. Domin batada wanda ya damu da damuwarta irinsa. Allah dai ya kyauta. Allah Ya hanemu da aikata abun jin kunya...

Yadda Wata Mata Mai Cutar ƙanjamau Take Hada Jininta da Tsobo take Siyarwa

Image
Matar ta bayyana hakan a wani shirin gidan rediyon Wazobia FM mai suna MarketRunz a daren ranar Laraba. Jaridar The Punch ta rahoto. Mai gabatar da shirin ya nemi masu sauraro da su kira waya su bayyana abinda suka yi a kasuwa wanda mutane basu sani ba wanda kuma ba su ji daɗin aiwatarwa ba. Ga Bidiyon Matar ta bayyana dalilin da ya sanya aikata wannan ɗanyen aikin Matar mai siyar da zoɓon ta bayyana cewa: “Naje asibiti wata shida da suka wuce inda aka gayamin ina ɗauke da cutar ƙanjamau.” “Na fara sanya jini na cikin zoɓon da nake yi na siyarwa sannan na siyarwa da mutane da dama “Na ɗebi jinina da sirinji sannan na haɗa shi da zoɓo. Da ni ma’aikaciyar jinya ce amma bayan an tabbatar ina ɗauke da cutar ƙanjamau dole na bar aikin.” Matar ta bayyana dalilin da ya sanya aikata wannan ɗanyen aikin Ban ji daɗin abinda na aikata ba amma naji daɗi ba zan mutu ni kaɗai ba.” “Yanzu na kai wata shida ina yin wannan taɓargazar sannan ina fatan ubangiji zai yafe min.” Sai dai, binciken da ja...

Alhamdulillahi yarinya yusrah yar shekara 14 ta rubuta al Qur'ani mai girma kalla videon 👇

Image
Alhamdulillah Yarinya yar shekara 14 yusrah yusuf ta rubuta alqur'ani mai girma Fatan allah ya kara basira

Shin ko gaskene Akan batun da mutane keyi na cewa shugana buhari yazama dan cilo...

Image
Ganin yadda kullum mutane ke ganin zafafan hotunan gayennan....... Wato shugaban kasa buhari .... Hakan yasa mutane ke zargin yazama dan cilo

Halin Da Ya Tsinci Kansa Aciki Kenan Bayan Da Ya Kunna Wakar Kafisu Gaskiya Baba A Layin Banki 🙆

Image
Wannan bawan Allah da kuke gani...... Halin Da Ya Tsinci Kansa Aciki Kenan Bayan Da Ya Kunna Wakar Kafisu Gaskiya Baba A Layin Banki 🙆

Application na littafin kundin tsatsuba 👇👇

Image
Kayi downloading na Audio app na kundin tsatsuba Anan👇.... Download Kundin Tsatsuba

Free download kundin tsatsuba Audio app 1
Download Kundin Tsatsuba

Aljani Ramnakago

Gulzum

Aljani markahussabus

Jafaru da yalisa

Gulzum

<a href="https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhFov5bEqC3X0VVXlu4_sQ9ispU8MP5ROi11YkJDVbSkt0Y3...

Gwamnatin kano tafasa gayyatar buhari zuwa wajen bude....

Image
Kamar yadda kukasani kwanakin baya gwamnatin kano tayi niyyar gayyar shugaban kasa muhammadu buhari wajen bude katafaren waje toh amma yanzu anfasa gayyatarsa. Shin a tunaninku me yasa Dr abdullahi umar ganduje yafasa gayyatarsa shugaban kasa wajen?

Labarai da dumiduminsa: an harbe wasu yahudawa su biyar a wajen bautarsu. 👇👇

Image
Akalla mutum biyar sun rasa rayukansu bayan wani harin bindiga da aka kai kan wani wurin ibadar Yahudawa da ke gabashin birnin Kudus. Rahotanni na cewa lamarin ya auku ne a unguwar Neve Yaakov da misalin karfe 8:15 na dare agogon kasar a ranar Juma'a. Masu ayyukan agaji sun sanar cewa mutum 10 ne harin ya rutsa da su, inda wasunsu ke cikin mawuyacin hali. 'Yan sandan Isra'ila sun ce an kashe dan bindigar, sun kuma bayyana harin a matsayin na ta'addanci. Sun ce mutum biyu na cikin mawuyacin hali, inda wasu uku kuma suka sami raunukan da ba su da hadari ga rayukansu. Amurka ta yi tir da harin. Wani kakakin ma'aikatar waje ta kasar Vedant Patel, ya ce "Muna tare da al'ummar Isra'ila a wannan mawuyacin lokaci da suke fuskanta."

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un kalla videon yadda aka Haifa Wani yaro Abin tausayi baya bacci SE k....

Image
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un videon Wani yaro da aka Haifa Abin tausayi baya bacci kullun cikin kuka😩😩

Allah Sarki ya bada Kodar sa domin ceto ran Mahaifiyar sa, Shi Ya rasu ita Kuma ta rayu.

Image
Wannan yaro shine jarumin Jarumai ya rasu adaidai lokacin da ya bada kodar sa guda daya domin ceto ran Mahaifiyar sa ita ta rayu a yayinda shi kuma ya rasu. Wannan yaro dai yayi abin a yaba masa domin a rasu ne domin ceto ran Mahaifiyar sa, wannan ba karamin abun alfahari bane duk da cewa Mahaifiyar sa ba haka taso ba. Amma shi kadai Yasan dalilin yin hakan Allah yaji kansa da rahama.

Ina maza masu takama da kyau, ga sarkinku: Binciken kimiyya na shekarar nan ya tabbatar da Regé-Jean a matsayin namiji mafi kyau a duniya. Anya ba shi bane mijin novel?…

Image
An yi wa Jarumin Bridgerton, Regé-Jean nadin namiji ma fi kyau a duniya bisa binciken da kimiyya ta yi a kan surarsa, Dailymail ta ruwaito. Jarumin mai shekaru 34 ya taka rawar Simon Basset ne a shirin fim din Netflix mai suna The Duke of Hastings, kuma an gano cewa kyawunsa ya kai kaso 93.65 a cikin abinda ake nema. Ina maza masu takama da kyau, ga sarkinku: Binciken kimiyya na shekarar nan ya tabbatar da Regé-Jean a matsayin namiji mafi kyau a duniya. Anya ba shi bane mijin novel?…

Samin mace irina sai namiji mai sallar dare...

Image
Tofa.  Jarumar kannywood ummi rahab taja hankalin mabiyanta a twitter ..... Yayin fadin wannan magana 👇👇 Samin mace irina sai namiji mai sallar dare... Tambaya shin ka ta6a sallar dare akan mace

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJU'UN WAN NAN BAWAN ALLAH DA KUKE GANI YAYI HATSARI A HANYAR SA TA ZUWA KATSNA MUNA ROKON. ALLAH YASA SHI ALJANNAH FIRDAUSY IDAN TAMU TAZO MUCIKA IMANI

Image
Allah yasa muckia da kalmar shahada ameen summa ameen.....

Bazamu taba Kara wa'adin Amfani da tsofaffin kudiba

Image
CBN ta bayyana cewa ba yanda Yan Nigeria zata musu sukara wa'adin ampani da tsofaffin kudade..

Dole mu tabbatar da cewa muna noma abin da zamuci har mu fitar kasar waje..| BUHARI....

Image
Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari ya umarci shugabannin ƙasashen Afirka da su mayar da hankali wajen ƙara bunƙasa harkokin noma a nahiyar. A wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban ƙasar Femi Adesina ya fitar ya ce shugaba Buhari na jawabin ne a taron harkokin noma da shugabannin kasashen Afirka ke halarta a birnin Dakar na ƙasar Senegal. Buhari ya yi kira ga takwarorinsa shugabannin ƙasashen Afirka da su rungumi sabbin tsare-tsaren noma domin tabbatar da samar da abincin da zai ciyar da nahiyar har a fitar da shi zuwa ƙasahen ƙetare. A yayin da duniya ke fuskantar hauhawar farashin kayan abinci sanadiyyar yaƙin Ukraine, musamman kan alkama da masara, shugaban na Najeriya ya zayyano wasu matakan da ya kamata shugabannin Afirka su ɗauka domin sauya wannan matsala. '‘Ciyar da Afirka wajibi ne. ‘‘Dole mu tabbatar da cewa muna ciyar da kanmu a yau da gobe da ma kuma nan gaba. Abin da za mu fara yi shi ne mu haɓaka harkokin noma a ƙasashenmu'', in ji Buhari ''Wanna...

2023 dinnan anamin zagon kasa Amma ta Allah ba tasuba| TINIBU....

Image
2023: Ana yi min zagon kasa, amma ‘Ta Allah ba ta su ba’, za mu yi nasara -Tinubu Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC mai mulki, Bola Tinubu, a ranar Larabar da ta gabata ya yi zargin cewa ana shirin yin magudi a babban zaben kasar. A ranar 25 ga watan Fabrairu da 11 ga watan Maris ne za a gudanar da zabukan na tarayya da na jihohi. Amma yayin da yake jawabi a babban filin wasa na Moshood Abiola International Stadium, Abeokuta, jihar Ogun, Tinubu ya ce akwai wasu da ke kokarin ganin ba a yi zabukan a wadannan rana ba, wato suna son su kawo cikas ga zabukan. Tinubu ya ce karancin man fetur da ake fama da shi a fadin kasar nan da kuma sake fasalin kudin Najeriya wato Naira na daga cikin shirin yi wa zaben zagon kasa. Sai dai ya tabbatar wa magoya bayansa, wadanda dubbansu suka halarci gangamin, cewa ba za a iya hana wannan zabe ba ko nasarar sa a zaben ba. Wannan zabe gwagwarmaya ce, kuma jihadi, za mu karbi mulki daga hannunsu, ba sa son a yi zabe, amma ba za mu yarda ba, su...

Ansako magoya bayan Arsenal da aka kama kan murnar sunci Manchester united|

Image
An saki magoya bayan Arsenal takwas da aka kama a garin Jinja na Uganda, lokacin da suke murnar nasarar da ƙungiyarsu ta samu a wasan hamayya da Manchester United a gasar Premier Ingila. Lokacin da aka kama su a ranar Litinin, suna sanye da rigunan Arsenal da kuma wani kofi a hannunsu. 'Yan sanda sun ce babu wanda ya basu umarnin yin wannan murna wadda za ta iya haifar da rikici a cikin al'umma. Kakakin 'yan sanda na yankin James Mubi, yace bayan wata tattaunawa da aka yi tsakanin jami'an tsaro, an amince a sake su kowa ya kama gabansa amma an ginda ya musu sharuɗa. Ɗaya daga cikin magoya bayan ya faɗawa 'yan jarida cewa "sun nemi umarni gabanin wannan murna da suka gudanar da nasara kan Man United".

Ana zargin Yan bindiga da sace basarake sukutum a jihar Kaduna..

Image
Shugaban CDA, Abel Adamu ya ce an yi garkuwa da Hakiminsu a makon nan a jihar Kaduna. Ana kokarin ganin jami’an tsaro sun ceto Basaraken da aka je gidansa aka yi gaba da shi. ‘Yan sanda su na zargin matasan karamar hukumar da sakaci da kin taimakawa aikin jami’an tsaro.

Saudiyya zata karba bakuncin mahajjata mutum miliyan biyu a bana

Image
Alhamdulillah kasar saudiyya zata karba bakuncin wa'inda zasuje hajji har mutum miliyan 2 muna fatan Allah ya Kara daga musulinci...

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Amarya ta mutu ana tsaka da daura aurenta...

Image
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un kamar yadda kike gani satin da ya wucene wata sabuwar amarya ta mutu ana tsaka da daura aurenta sanadiyyar hadarin mota..

Alhamdulillah kalla videon yadda Akai shagalin bikin matar da kowa ke gudunta a.....

Image
An gudanar da bikin matar da kowa ke gudunta har ba a son ganinta ta sama Wani saurayi yayi wuff da ita muna mata fatan Alkhairi.

Alhamdulillah yarinya yar shekara 11 munirat ta haddace Alqur'ani....

Image
Yar Shekara 11, Munirat Ta Hardace Kur'ani ... Allah Ya Yi Wa Rayuwa Albarka!

CBN:tayi babban kuskure na rashin Kara lokaci kamar yadda tsohon shugaba kasar Nigeria...

Image
CBN:ta yi babban kuskure na rashin Kara lokacin karbar tsohon kudi kamar yadda shugaban kasar Nigeria good luck ya aikata... A 2010/2014.

Kalla videon: yadda yarinyar shekarau ta koka akan rashin mijin aure saboda mahaifinta.......

Image
'ya ga babban Dan ta'addannan shekarau Wanda ya shahara a kasar Nigeria ta koka akan rashin samun mijin aure saboda mahaifinta.

Alhamdulillah Allah ya azurta jarumin kannywood malam zaidu da karuwa..

Image
watch video Allah ya azurta jaruminnan na kannywood Wanda kukafi sani da malam zaidu a gidan badamasi...

Allahu Akbar dole videon wannan tsohuwar ya baka mamaki a...

Image
watch video Allahu Akbar Kalla wata tsohuwaa da bakinta yayi girma abinda yaba was mutane mamaki da tausayi a kafafen sada zumunta da dama.

Yan sanda sun tsinci Wani yaro da aka kashe aka cire wasu sassa na cikinsa a zaria |JIMLALAOAD

Image
Yan sanda sun tsinci gawar Wani yaro a zaria an cire wasu sassa a jikinsa ana tsammani matsapa ne ana tsaka da bincike da shawartar iyaye da su kula.

Gobara ta lashe shaguna da dama a kasuwar balogun a Lagos A cewar hukumomi an kashe wutar wacce ta fara ci ranar laraba

Image
Ayaune Gobara ta lashe shaguna da dama a kasuwar balogun a Lagos A cewar hukumomi an kashe wutar wacce ta fara ci ranar laraba Ba Wanda ya rasu ko ya samu matsala

Innalillahi wa inna ilaihirraji'un kalla videon wata mata 😭😭😭

Image
Wannan matar da kuke gani tareda dabbobi 😭 tana.....

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un videon wata amarya da ta rasu saura kwana 15 aurenta...

Image
Allah sarki Abunda yaba mutane mamaki matuka ana saura kwana 15 aurenta Allah ya ansa ranta sedai kawarta ta maye gurninta muna fatan Allah ya jikanta yasa ta huta.

Sharhi akan jaruman kannywood 4 da suka mutu da kyakkyawar shaida a gun mutane ..

Image
Wa'innan jarumai hudu da Allah ya dau ransu sun mutu da kyakkyawar shaida a gun mutane da Abokan arziki nafarko s nuhu na biyu rabilu musa na uku nura mustapha na hudu Kamal Aboki.

YAN BINDIGA SUN SACE AMARE 2 DA MUTANE 47 A JIHAR NEJE....

Image
Rahotannin da muke samu a yau Kennan Yan bindiga sun SACE wasu AMARE guda biyu tareda mutane 47 a JIHAR NEja

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un ya mutune sakamakon dukan da Abokan karatunsa sukamani...

Image
Wani dalibi ya mutu sanadiyyar dukan da abokanan karatunsa sukamai.

Allah Mai iko videon yanda Wani mutumi ya rame kamar kwarangwal......

Image
Allahu Akbar wannan mutumin da kuka gani rashin lafiyace ta jawomai haka Kuma yanzu Alhamdulillah ya fara samun sauki Kuma an bashi tallafin kudi da ze kama kasuwanci....

Wata mata ta kashe yarta ta hanyar bata kwaya Tasha saboda kar dameta da dare ..

Image
Wata mata ta kashe yarta ta hanyar bata kwaya Tasha saboda kar ta dameta da tashi da daddare .

Kalla Wani Wani Abin mamaki na Wani me kamin kifi a Rafi da h

Image
Wani videon Wani Dan indiya me kaminkifi

Dabbar ayu wadda bata minti 5 batareda tayi...

Image
Wannan itace Dabbar Ayu, ita dai wannan dabba bata Minti biyar 5min kacal batare da tayi jima'i ba,  idan har takai Minti biyar batayi jima'I ba to zata iya mutuwa saboda karfin sha'awarta

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un kalla Abinda talla ya haddasa wata yarinya kalla video.......

Image
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un manyan abinda talla yake jawowa marasa kyau ya kamata iyaye su fahimta cewa zirga zirgar da yayansu sukeyi ba daidai bane yakamata su kule

Kalla sabon videon da rahama sadau ta fara dauka a India.

Image
Alhamdulillah an Kara bayyana jaruma rahama sadau a india

Videon yadda wani tsoho dan shekara 75 yana soyewa da uar shekara 18

Image
A cikin bidiyon an jiyo dattijon na cewa "Ina jin daɗin amarya ta kuma masu surutu suje sui ta yi mu dai mun san addini bai hana ba" yayin da ita kuma amaryar tace "Masu cewa ina yawo da tsohon mutane da babana ne ba zan ji daɗi ba ai nima ban hana babana ya nemi yarinya ya ƙara aure ba" in ji ta Wai a ganinku me ke jawo hankalin ƴan mata suke auren sa'annin kakanninsu a wannan zamanin? Tsohon yabayyana cewa Masu korafi suna bakincike ne sun rasa m ijin aure

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un dole videon yaronnan ya baka tausayi a.....

Image
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un videon Wani yaro me fama da wata cuta Abin tausayi.

Ikon Allah videon mutumin da yafi kowa kiba a duniya dole ya baka mamaki......

Image
Ikon Allah kalla videon mutumin da yafi kowa kiba a duniya.

Alhamdulillah kalla videon yadda wata karamar yarinya yar shekara 18 ta rubuta Qur'ani ..

Image
Alhamdulillah kalla videon yadda wata yarinya yar shekara 18 ta rubuta Qur'ani .

Ana wata ga wata Yan sanda na Shirin kame ganin Wani me mota ya buge Wani Dan sanda....

Image
Jami'an tsaro sunce zasu dauka mataki akan mutanen da ake taresu basa tsayaw a

Wani dan siyasa da ya hau kan falwaya

Image
Wani dan siyasa da ya hau kan falwaya yayin kamfe sedae kash....

Kada ka tsallake iyaka, wata fuskar tafi gaban mari

Image
Danna dan k kalla video

Matashin nan da yayi Shahada ya Auri yarinyar nan mai Larurar Ƙuna a Fuska

Image
Matashin nan da yayi Shahada ya Auri yarinyar nan mai Larurar Ƙuna a Fuska, sun samu ƙaruwar Haihuwa

Mutane Sama Da 10 Sun Mutu A Wani Gidan Ca-ca Bayan Da Gobara Ta Tashi

Image
GIDAN CA-CA A CAMBODIA Akalla mutane sama da goma ne suka mutu a sakamakon tashin wata gobara a wani gidan Caca dake jikin wani otal dake kasar Cambodia akan iyakar kasar da Thailand. Jami’an yansanda sun baiyana cewa daruruwan mutane ne ke a cikin ginin lokacin da gobarar ta tashi a gidan Cacar wanda ke a garin Poipet a ranar Larabar data gabata. Wasu faya-fayan bidiyo da suka karade shafukan sada zumunta sun nuna yadda mutane suka rika dirowa daga saman bene, A yayin da kafofin yada labaran yankin suka ce da yuyuwar a samu karuwar mutanen da suka mutu.

Popular posts from this blog