Posts

Showing posts from December, 2022

Saudiya Za Ta Karɓi Baƙuncin Gasar Ƙwallon Ƙafa Ta Mata A Wannan shekaran 2023

Image
Gasar Ƙwallon Ƙafa Ta Mata Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Saudiyya, SFA, za ta karɓi baƙuncin gasar sada zumunta ta ƙwallon ƙafa ta mata zalla a sabuwar shekarar 2023. Ƙasashen Pakistan, Comoros, Mauritius da Saudiyya ne za su fafata a gasar. Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwar da SFA ta fitar ranar Alhamis. Za a gabatar da gasar ne a Filin Wasa na Yarima Saud bin Jalawi dake Al-Khobar a Lardin Gabashin Saudiyya daga 11 zuwa 19 ga Janairu, 2023. Wannan dai yana daga cikin muradun da Sashen Mata na SFA ya sa a gaba don ƙarfafa gwiwar Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta Mata ta ƙasar wadda aka kafa a bara. Lamia bint Ibrahim bin Bahian, wata mamba a SFA ta ce an samu gagarumin ci gaba a ɓangaren ƙwallon ƙafa ta mata a ƙasar ta hanyar shirya gasar cikin gida ta mata zalla wadda ta sa aka gano yara masu baiwa a ƙwallon ƙafa. Ta ƙara da cewa SFA ta yi amfani da dukkan matakai don bunƙasa ƙwallon ƙafa ta mata. Bin Bahian ta ce wasan sada zumuntar da za a yi zai zaburar da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata t...

ALLAHU AKBAR KALLI VIDEON HALITAN MUTUM DA AKE KIRANSHI DA SUNA BIRI

Image
 Mahaifiyar matashin mai suna Santhmana, wanda wasu ke tsokanarsa da sunan Biri ta bayyana yadda yaron nata ya sauya mata rayuwa, duk da irin nakasar da yaron nata yake da. Mahaifiyar matashin ta bayyana irin halin tsangwama da ita da yaronta suke ciki, bayan da sunan banza da mutane ke danganta da shi "Biri" madadin sunansa na haihuwa. Biri da suke kiransa yayi tasiri wajen Santhm ana, na hanashi samun ilimin zamani, sai dai kuma hakan bai hanashi samun ilimin zamantakewa ba. Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da mahaifiyar matashin ta yi da

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un bidiyon yadda wata mata ta mutu ana shagalin sunan danta 😩😩

Image
 Wata matashiya matar aure data rasu yayin tsaka da bikin shagalin sunan jaririn ta lokacin allah yayi mata rasuwa tace ga garin ku nan. Allah yayiwa wata matar aure rasuwa ranar shagalin murnar bikin zagayowar jaririn data haifa yayin da ake tsaka da gudanar shagalin sunan a cikin gidan matar auren.

Innnalillahi wa inna ilaihirraji'un mummunan hatsari

Image
Yadda wani mummunan hatsari ya faru 😭😭😭😭😭 👇👇

Wa jahar Kano ta ke buƙata a matsayin gwamna?

Image
Jihar Kano na neman Gwamnan wayayye wanda ya san rayuwar jiya kuma ya fahimci ta yau. Gwamna wanda ya san inda duniya ta sanya gaba, mai tunani, mai ilimi, mai hangen nesa, wanda ya san tattalin arziki kuma yake da burin ciyar da jihar Kano gaba a kowane mataki. Jihar Kano na neman Gwamnan da zai sake sauya fasalin manya da kananan titunan Kano birni da kauye. Gwamnan da zai sauya fasalin kasuwanni da tashoshin mota da kuma filayen wasanni da gutaren shakatawa. Jihar Kano na na neman Gwamnan da zai sauya fasalin fasalin makarantu da harkar ilimi da sauya fasalin asibitocin Kano da harkar kiwon lafiya tun daga tushe. Jihar Kano na neman Gwamnan da zai sauya fasalin birnin Kano ya kasance daya daga cikin birane masu tsafta da ban sha’awa ta hanyar shuka bishiyu da furanni a inda ya dace domin dacewa da da manyan buranen Afurka ta fuskar Kasuwanci da walwala da kuma zamantakewa. Jihar Kano na neman Gwamnan da zai sauya fasalin harkar sufuri a cikin birnin Kano ya dace da zamani, a kuma sa...

Allahu Akbar Allah Sarkin halitta wata Mata da Babu fuska Baki daya ajikinta Allah Mai iko.

Image
 Allahu Akbar Allah Sarkin halitta wata Mata da Babu fuska Baki daya ajikinta Allah Mai iko. VIDEO LABARAI By Arewanahiya On Dec 30, 2022 Assalamu alaikum warahamatullahi ta,ala wabara kahutu bayan gaisuwa gurin dukkan Al,ummar duniya Baki daya muna Kara Jan hankalinku gurin Kara tabbatar da Allah Daya bashi da abokin tarayya baida uwa Mata ko Kuma da. Wan Nan wata iznace Daya kamata muyi amfani da ita gurin fahimtar ikon Allah kadubi wan Nan baiwar Allah Baki daya jikinta Babu fuska Amma Kuma ahaka take aruyawa har kullum take Kara godewa Allah bisa wan Nan Ni,imar da yayimata ta rayuwa. Mukuwa komai ba,aragemu da shiba ba amma kullum bamu da aiki sai sabawa Allah Wanda yayi Mana wan Nan Ni,imar Anya kuwa Muna fatan gamawa lafiya domin gaskiya abubuwan da muke sun wuce misali.

Ku kwadaitar da yaranku su shiga aikin dan sanda – IG ya bukaci iyayen Yara

Image
 Babban Sufeto Janar na ‘yan sa ndan Najeriya (IGP), Usman Baba-Alkali, ya bukaci iyaye da su karfafa wa ‘ya’yansu da na unguwanni kwarin gwiwar shiga aikin rundunar ‘yan sandan Najeriya. Mista Alkali ya yi wannan kiran ne a wajen bikin wucewar ’yan sanda da ke karkashin shirin 2022 na shirin daukar ma’aikata a ranar Alhamis a Bauchi. Faretin zaɓe ya ƙunshi masu horo 10,000 waɗanda suka fara horon a duk faɗin ƙasar. IGP, wanda AIG Zone 12, Olokode Olawale, ya wakilta, ya bayyana ma’anar kwadaitar da yaran su zabi sana’a a hidimar shi ne don dorewar manufa daya na samar da ingantacciyar rundunar ‘yan sanda. “Ina kira ga daukacin ‘yan kasa da su kasance masu bin doka da oda kuma iyaye su ci gaba da karfafa wa ‘ya’yansu da na unguwanni kwarin gwiwar yin aiki a rundunar ‘yan sandan Najeriya. “Wannan ya kasance mafi c dandamali don ba da gudummawa ga hanyar bautar kasa,” in ji shi. Ya yi bayanin cewa faretin bikin na gudana ne a lokaci guda a manyan kwalejoji hudu da makarantun horar da...

Tsoho Ya Roki Malamin Addini Kan Ya Aura Masa Mata Ta Biyar, Bidiyon Ya Haddasa Cece-kuce

Image
  Wani dattijo wanda ya je bauta a cocin Fasto Ezekiel Odero ya bar malamin addinin cikin mamaki bayan ya gabatar da bukatarsa – Tsohon ya bukaci Ezekiel da ya taimaka masa da matar aure, yana mai cewa mata biyu da ya fara aura sun bar shi sannan ya sake auren wasu biyu amma suka mutu – Mutumin wanda ke zaune a yanzu babu aure ya ce yana neman dattijuwa yar shekaru 52 zuwa 59 kuma wacce ta daina haihuwa don so yake ya hole a karshen rayuwarsa Kenya - Wani dattijo mutumin kasar Kenya ya yiwa cocin Fasto Ezekiel Odero da Mavueni, Kilifi tsinke sannan ya bukaci malamin addinin da ya yi masa addu'an samun matar aure. Tsoho Ya Bige Da Rokon Malamin Addini Kan Ya Aura Masa Mata Ta Biyar, Bidiyon Ya Haddasa Cece-kuce Hoto: New Life Church. Fasto Ezekiel ya cika da mamaki bayan mutumin ya roke shi mata Mutumin wanda kansa ke cike da furfura ya ba Ezekiel labarin yadda ya auri mata hudu a baya amma a yanzu ya saura babu mace. Budurwa Mai Tallan Tuwo a Najeriya Ta tsallake, Ta Tare Da Mijint...

Karamin yaro yayiwa likita kallon uku saura kwata bayan yamasa Allura a video.

Image
 Jama’a sun cika da mamaki bayan cin karo da bidiyon wani karamin yaro da aka yiwa allura a asibiti. Bayan an tsira masa alluran, yaron ya ki yin kuka sannan ya yiwa likitan wani irin kallo na ‘zan kama ka ne ’.

Inalillahi wa'inna ilaihi raji'un:Anyi babban rashin mutuminda yake haqa kabari a......

Image
 Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Kulli Nafsin Za’ikatul Maut Dukkan Mai Rai Mamaci Ne Babu Shakka Anyi Babban Rashi Yanzu. Yanzu Yanzu Muke Samun Labari Akan Mutuwar Wani Bawan Allah Dayake aikin Hakar Allahu Akbar Kabiran Wannan Bawan Allah Shima ya Rasu Inda Akai Jana’izar Sa Jama’a Masu Tarun Yawan Gaske Sun Halacci Wajen Jana’izar Tasa. Ko Wannan Ya’isar Wa Mutun Aya Kasan Zaka Mutu Zaki Mutu Kowa Zai Mutu Shine Kawai Sai dai Fatan Allah Yakaimu A Sa’a dai Amin. Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Gaskiya24blog news

Ayi Gaggawar Sakin Sheikh Abduljabbar Ba tare da bata Lokaci ba Cewar Kungiyar Harkar Musulunci Karkashin Jagorancin Sheikh Zakzaky

Image
 Da dumi duminsa Ayi Gaggawar Sakin Sheikh Abduljabbar Ba tare da bata Lokaci ba Cewar Kungiyar Harkar Musulunci Karkashin Jagorancin Sheikh Zakzaky Kamar Yadda Jaridar Dokin Karfe TV ta ruwaito. Wata Kungiyar harkokin Addinin Musulunci Kenan Karkashin Jagorancin Sheik Zakzaky ta Gargadi cewa Ayi gaggawar Sakin Sheik Abduljabbar Nasiru Kabara wanda aka Yankewa Hukuncin Kisa ta Hanyar rataya bayan da aka kamashi da laifin batanci ga fiyayyen halitta annabi SAW. Tun dai bayan yanke wannan hukunci almajiran na Sheikh Abduljabbar suka bayyana cewa basu yadda da Hukuncin da aka Yanke masa ba don haka Zasu daukaka Kara. Mutane da dama harda wasu manyan malamai sun bayyana Hukuncin da aka yankewa Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara Bai dace ba. Hakan yasa yanzu kuma Kungiyar Harkar Musulunci Karkashin Jagorancin Sheikh Zakzaky ta furta cewa ayi gaggawar Sakin shi ba tare da bata Lokaci ba kamar Yadda Jaridar Dokin Karfe ta ruwaito.

Kalar mazan da mata sukafi nema a kano.. Mai dalilin aure.....

Image
 Hajiya Asabe Ƴar Mai Shinkafi Shugabar mata masu dalilin aure ta Kano ta bayyana kalar Mazan da matan Kano suka fi tambaya, da kuma kalar Matan da Maza suka fi nema a wajensu. Ta ce, a shekarar 2022 mai ƙarewa sun haɗa aure sama da 500 a Kano, ciki har da mata masu gidajen kansu da kuma maza masu ɗan abin hannu. Ga dai cikakken bayanin da ta yiwa Freedom Rad io.

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un bidiyon yadda wasu mutane suka mutu a yayin kai amarya A ........

Image
 Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un wa'innan sune mutanen da suka rasu zaka iya danna videon dan kallo🙏

Kalla videon yadda Wani katon maciji ya kama wata mota Wani mutum ke fada dash.......

Image
 Wani video dake yawo kafar sada zumunta na tiktok inda Wani matashi ke fada da Wani katon maciji Wanda ya dannemai mota Mai tsada don kal lo

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un videon yadda Wani hatsari ya kashe mutu sama da 30 a y.....

Image
 SUBHANALLAH: Kimanin Mutane 30 Ne Suka Mutu A Yayin Da Mota Ta Murkushe ‘Yan Kallo A Wurin Bikin Gasar Ababen Hawa A Garin Kalaba Dake Jihar Ribas A Jiya Talata. Daga  Arewa78

Matar da ta auri Wanda yafi kowa Muni a duniya tace bazata taba rabuwa dashi ba sa.....

Image
 Matar da ta auri Wanda yafi kowa Muni a duniya tace bazata taba rabuwa dashi ba saboda babban dalili kalla videon ta sama

Na Dakatar Da Haihuwa Haka, a Cewar Wani Mai Mata 12 Da ‘ya’ya 102 Da Kuma Jikoki 568

Image
 Wani manomi ɗan kasar Uganda wanda ke da yara 102 da jikoki 568 da ya samu daga matansa 12 da ya aura ya yanke shawarar daina haihuwa. Ɗan kasar Ugandan mai suna Musa Hasahya mai kimanin shekaru 67 a duniya ya bu kaci matansa da su fara amfani da magungunan hana daukar ciki don su samu su din ga cin abinci. Jaridar The Sun ta rawaito Musa yana cewa: “Kudaden shigana na kara yin baya a ‘yan shekarun nan saboda tsadar rayuwa kuma iyalina na kara haɓɓaka. Ina ta auren mata ɗaya bayan ɗaya. Ta yaya namiji zai gamsu da mace daya. Dukkaninsu matana nawa na zaune ne tare a gida ɗaya. Ya fi mun saukin lura da su da kuma hana su hulɗa da sauran maza a kauyen nan.” Zulaika wacce ta kasance amarya ga Musa Hasahya ta ce ta haifa masa ‘ya’ya 11: “Ba zan sake haihuwar ‘ya’ya ba. Na ga mummunan yanayi na rashin kuɗi kuma yanzu ina shan maganin hana ɗaukar ciki.” Musa da iyalinsa gaba ɗaya na zaune ne a Lusaka da ke kasar Uganda inda aka halasta auren mata da yawa. Sai dai kuma akwai takaddama so...

Argentina na shawarar sanya hoton Messi a jikin kuɗi

Image
 Babban Bankin Argentina na shawarar sanya hoton gwarzon dan wasan kwallon kafa na duniya a 2022, Lionel Messi a kan takardar kudin ƙasar na peso 1,000. A cewar Daily Mail jiya Alhamis, jaridar Argentina, El Financiero, ta bayyana cewa babban bankin ƙasar Argentina na son ya kafa wani abu na tunawa da nasarar da tawogar ƙwallon ƙafar ƙasar ta samu a Qatar,  mai cike da tarihi kuma tun kafin wasan da ta samu nasara kan Faransa a ranar Lahadi ba kin ke tunanin kan hakan. A wani cikakken bayani da jaridar ta EF ta wallafa, cewa muhimmin bangare na dalilin da ya sa a ke tunanin sanya hoton Messi a jikin kuɗin peso 1,000 shi ne cewa lambar rigarsa ta Argentina lamba 10 ce. A tsarin kuɗin, za a saka fuskar Messi a gefe ɗaya, inda gefe ɗaya kuma za a rubuta sunan tawogar ƙasar ‘La Scaloneta’ shine da aka tsara a bayan takardar kuɗin. Kalmar ta zama daidai da wannan rukunin tun lokacin da Lionel Scaloni ya gaji Jorge Sampaoli a 2018. Messi ya jagoranci Argentina ta doke Faransa a gasa...

A yaune gawurtaccen jarumin india wato salman khan yacika shekaru 57 a duniya.....

Image
  Ba komai ke tadawa mutane hankaliba face ganin cewa yadda jarumin yakiyin aure ba tareda wani dalili me karfi ba 😥 Shekarunshi kullum tafiya suke amma ko budurwa baya da ita sedai kawe  Ganin cewa shi yanada Addini 2 shiyasa muaulman kasar india suke ganin cewa gwara jarumin pk Aamir khan dashi domin shi Aamirkhan bayabin addini 2 addini 1 kawai yakeyi Shine musulunci   🙏

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yanda gobara ta zama sanadiyyar mutuwar angi da amarya😩 ku....

Image
 Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` Allah Ya Karbi Rayuwar Wasu Ma’aurata Guda Biyu Wanda Sun Kasance Likitoci Inda Gobara Ta Konesu Har Lahira. Allahu Akbar Kabiran Wasu Ma’aurata Guda Biyu Sun Rasa Ransu Sanadin Gobara data Kama’su Inda Suka Kone Kafin A Kai Masu Agaji Wannan Mutanen Dai Sun Kasance Mata’da Miji. Wannan Mutane dai Kafin a Kai Masu Taimako Rai Yayi Halin’sa Muka’ Rokon Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Yajikan Su da Rahama Kuma Allah Yasa Aljanna Ce Makomar Su. WANNAN SUNE MA’AURATAN || ALLAH YAJIKAN SU

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un videon yadda wasu Yan bindiga suka kashe mutum 60 bayan sun...

Image
 innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Yan bindiga ko ince Yan kidnapping sun kashe Wasu mutum 60 bayan sun karba kudin fansa naira miliyan 60 Kalla videon ta sama

Ahmad Abubakar mahmud gumi yayi kira da cewa idan za'ai zaben 2023 kada zaba wanda zaiyi fada da yan bindinga. BAYANI👇

Image
 Yayin da watanni 2 ya rage a gudanar da zaɓukan shekarar 2023, fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya shaidawa jama’arsa cewa su zaɓi wadanda ba za su yaƙi ‘yan bindiga ba idan aka zaɓe su. A cikin hudubar da ya yi, malamin addinin musuluncin ya buƙaci ‘yan Najeriya da su zaɓi shugabannin da za su tattauna da ‘yan bindiga idan aka zaɓe su. Gumi ya bayyana ‘yan bindiga a matsayin “mutanen mu,” ya ce shugabannin Najeriya na gaba su tattauna tare da baiwa ‘yan bindiga abin da suke so domin zaman lafiya y a yi mulki.

Assalamu Alaikum yan uwa

Image
 Muna muku maraba izuwa sabuwar blogsite namu 

Popular posts from this blog